INTERNET BROWSER MASU SAUKIN SARAFAWA

Assalamu-alaikum 

Yau zamuyi magana akan browsers masu saukin sarrafawa ,  basa raina network kuma suna daukeda abubuwa masu mahimanci kamar

 1.boye bayanan browsing (incognation). 

2. ajiye bayanai masu mahimanci

3. Night mode (eye protection )

4. Ajiye hotuna,  video , ko document 

5. Served as video player (tana playing video akanta)

6. Suna bude file irin,  dock, htlmdocxpdf, etc.

7. Transfer of data (tura baganai daga kan wata zuwa wata)

Etc

Dolphin browser takasan ce mafi saukin sarrafawa kuma tana dauke da dukkannin bayanan damuka ambata

Sai ucbwroser itama tana dauke ta wadannan faidoji.

Babban abun lura shine ajiye bayanai akan wannan browsers ta yadda ko da wayarka tasami matsala kawai inka canja wata kana installing din waddan browsers sai kasaka 📧 email dinka da password dinka kawai saikaga ajiyarka ta bayyana.

Zaku iya saukarda waddannan browsers anan dafatan Allaya sa mu dace amin.

Wassalm

zaku iya ziyartar mu a nan ko 

Nan

Mungode.

Follow us on facebook

Comments

Popular posts from this blog

YADDA ZAKA SAI KATI KO TURA KUDI DAGA BANK ACCOUNT DINKA

YADDA ZAKAYI TARaNSFAR DATA DAGA LAYINKA ZUWA WANI LAYI

YADDA ZAKA DAWO DA FACEBOOK ACCOUNT DINKA DA AKA KWACE