KADAN DAGA HANYOYIN DA ZAKA TSARE KANKA GADA HACKER

Assalmu alaikum

hacking wata mumunar dabi'a ce ta satar bayanan sirri dasukashafi wani kamar

1. Sanin rana,wata,  shekara da aka haifi wani

2. Account number,  BVN Number, Atm security number

3.Phone Number, secret code setc

Dan yin afani dasu wajen yiwa mutum sata ko aikata wani laifai a Internet da sunan wani.

YADDA HACKERS SUKE SAMUN BAYANAI

1.Social messengers musaman  facebook, 

2. Scam text massages

3. Piping (lege)

4. Wajen cire kudi a Atm etc

5. Scam calls (akiraka ace kaci wata gasa ko kasami wani aiki)

Hanyoyin dazakabi wajen tsare kanka daga hackking .

1. Yin amafani da password mai karfi a social messengers kamar facebook .

2. Boye lambar waya, ranar haihuwa da shekarar haihuwa a social messengers.

3. Kin yadda da scam text missali idan kaga tex ance vbn dinka ya sami masala to karkar tura wani bayani karyace.

4. Text dacewar kaci wata gasa ko kasami wani aiki katura da bayananka

5. Karka dinga amfani da shekarun haihuwa ko lambar waya amatsayin pass code.

6. Karka yadda wani yazo yatsaya kusadakai alokacin da kake cire kudi a Atm.

7. Karka yadda wani yakirawoka a waya yace shi banker ne yana bukatar wasu bayanai agurinka.

Wslm.

Zamu cigaba inshaAllah

Follow us on facebook






Comments

Popular posts from this blog

YADDA ZAKA SAI KATI KO TURA KUDI DAGA BANK ACCOUNT DINKA

YADDA ZAKAYI TARaNSFAR DATA DAGA LAYINKA ZUWA WANI LAYI

YADDA ZAKA DAWO DA FACEBOOK ACCOUNT DINKA DA AKA KWACE