TSARIKAN DATA MASU SAUKI
Assalmu Alaikum.
Yau zamu yi bayanin akan tsarin data mai sauki, haryanzu Airtel sune akan gaba wajen saukin farashin data.
Dansamun data mai sauki Zaha iya zabar daya daga cikin wayannan tsarika.
1. *482# 2G
2. *668# 3G unlimited
3. *241* amount # 100% bonus data and voice.
4.*440*161# 6gig @1500. 3G
5. *418# 2.5 Gig @ 500 25days
Wayannan sune tsarika masu sauki.
Dan neman karin bayani zaku iya tuntibarmu ta wannan Email.duniyarwaya7@gmail.com
Mungode.
Follow us on facebook
Comments
Post a Comment
Thank you for your comment