VOICE MAIL DA FAIDOJINSA
Assalamu-alaikum
yau zamuyi bayani akan voice-mail wato (sakon murya)
Voice-mail wata hanyace maisauki wajen tura sakon magana, hakan yakan casance idan kakaiwa layin wani aboki ko danuwa aman layin baya tafiya sakamakon rashin caji ko matsalar network ko kuma wani dalili daban.
YADDA AKE TURA SAKON VOICE-MAIL.
1. Idan kanemi wani layi aman baya tafiya zakaji kafani sun sanardakai cewa wannanlayi baya tafiya aman taka iya turawa dasakon Voice mail.
2. Zakaji shiru aman kiranka yana tafiya ,
3 saika fadi sakon da kake so ka isar aman minti biyu ne kawai.
wanda ka turawa sakon yana kuna wayarsa zai sami sakonka kawai sai ya dannan wasu nambobi dan saurarar sakon.
YADDA ZAKA SAITA VOICE-MAIL A LAYINKA.
1. mtn kakira 133
2. Glo kakira 111
3. 9Mobile kakira 252
4. Airtel kakira 333122
Amman mtn sun dakatarda nasu.
Saika bi umarnin dazaa baka.
Aman idan kana amfanida smartphone kamr android, ipad, bb, etc
kawai ka saukar da app na insta-vioce akan wayarka sai kai rijista da layinka xaka dinga samun sakonin voice mail akan wayarka,
Dansaukarda app na insta-voice shiga nan
Danbibiyar shirye shiryenmu shiga nan
Ko nan
Wassalam
Mungode
Follow us on facebook
Comments
Post a Comment
Thank you for your comment