YADDA ZAKA AJIYE VIDE, AUDIO, DOCUMRNT FILE
YANDA ZAKA AJIYE KOWANE FILE AMA'AJIYAR YANAR GIZO KAMAR
HOTO,BIDIYO,AUDIO,PDE,DOC,JAR,
JAD,APK,DASAURANSU,BATARE DA KA YI
ASARAR WANI ABUBA, AKWAI GURARE DA
YAWA DAZA KA IYA AJIYE WAYANCAN
ABUBUWA DA MUKA AMBATA,DALILIN
DAYASA MUKE MAGANA AKAN WANAN
MAAJIYA SABODA DALILAI KAMAR
HAKA,LALACEWAR MEMORYCARD,FADUWA
KO SACE WAYA, TO AMA IDAN KA AJIYE
FILES DINKA AKAN ONLINE STORAGE
BAZAKA TABA ASARAR SU BA DAN BA
ABIN DA ZAI SAMESU, AKWAI GURAREN AJIYA KAMAR DROPBOX,GOOGLE DRIVE,UC
DISK,DA SAURANSU,IDAN KANA BUKATAR
DAYA DAGA CIKIN WAYANNAN SHIGA NAN
www.9apps.com IDAN KA SAUKAR DA SU AKAN WAYARKA SAI KAI REGISTER BAYAN KAYI REGISTER SAI KA FARA AJIYE FILES DINKA,BA GARA BA ZAGO, ZAMU CI GABA
INSHA'ALLAH
Follow on facebook
Comments
Post a Comment
Thank you for your comment