YADDA ZAKA FASSARA KALMA DAGA WANI YARE ZUWA WANI A GOOGLE TRANSLATE
ASSLAMU ALAIKUMinshaAllah Yau zamuyi maga akan
GOOGLE TRANASLATE
wani bangarene a google daake amfani
dashi wajen sanin maanoni kalmomi a wani
harshen dabanakaba kamar turanci, larabci
faransanci da sauransu
YANDA ZAKA YI AMFANI DA GOOGLE
TRANSLATE
zaka iya saukarda application na google
translate anan www.9apps.com
ko ka shiga nan https://translate.google.com/m/translate ta opera saika zabi yaren
dazaka fassara dakuma yaren dakake
fahimta .
zamucigaba inshaAllah
Follow us on facebook
Comments
Post a Comment
Thank you for your comment