YADDA ZAKAMAIDA KEYBOARD DIN WAYAR KA ARABIC/ENGLISH
Assalamu Alaikum
Yauzamuyi bayani akan yadda za maida keyboard din wayarka ta android Arabic/English.
Akwai wayoyin android dayawa da basa zuwa da yaren Larabci a kansu aman kuma dayawa dagacikin daliban ilimin addini suna jin takaicin hakan sakamakon taamali dasuke da yaren larabci.
Koda wayarka ta android bata laraci zaka iya saka mata Arabic keyboard tayadda zaka dinga zabar yarenda zaka yi rubutu dashi akan keyboard dinka.
Zaka iya shiga nan saika zabi Arabic keyboard sai ka saukar dashi akan wayarka bayan kayi dawnload saika yi activate dinsa daganan kawai saika cigabada amfani dashi.
Dan neman karin bayani zaku iya tuntibar mu ta
Phone no.
+2347015163413
Ko Email
aaliyu618@gmail.com
Zaku iya bibiyar mu a
Ko
website
Mungode
Comments
Post a Comment
Thank you for your comment