YADDA BATIRIN WAYARKA ZAI YI KARKO
Aslmu Alaikum .
Akwai wadan su dabi'u da masu amfanin da wayar ANDROID keyi waddanda suke cutar da batirin wayar tayadda zakaga batirin wayar yayi snayi baya rike caje.
Dayawa daga cikin masu amfani da wayar ANDROID basa damuwa da yaushe yakamata su caje wayarsu ko kuma yaya yakamata su cajawayar.
Ita dai wayar ANDROID ta nada kaidoji dayawa wanda yahada da tsarin caji .
Yana dakawai mutum yasabawa wayarsa da tsarin da bazai cutar da it ba ko kuma sanyaya batirin wayar.
Idan kanaso batirin wayar ka yai karko kuma ya dinga rike chaji to karka dinga saka wayarka a caji batareda tabukacihakanba.
Missali mafiyawan maabota wayar ANDROID suna chaja wayarsu ne dazara yanka daya ko biyu yasauka wanda hakan yana kashe batir kuma kana sabawa wayar da hakan, yakamata kasani cewar a kaida bai dace kasaka wayarka a cajiba har sai vatirinka ya zama kasa da 40% in san samune kamatayayi kadinga caja wayarka sau daya a 24 hrs idan ka sabamata dahaka to batirinka zaiyi karko sosai aman idan kasabawa wayarka da chaji a kowanne lokaci to tabas batirin ka bazai yi karkoba kuma batirin ka zai yi sanyi dawuri.
Zantsaya anan .
Wasalm.
Zaku iya bibiyar darisanmu to
আমি মোঃরকি ইসলাম । পেশায় একজন প্রবাসি। বর্তমানে মালেশিয়ায় বসবাস করছি। ব্লগ পড়তে ও আর্টিকেল লিখতে পছন্দ করি
ReplyDeletesad dp
Sad status in hindi
LOVE QUOTES IN HINDI
what is love?
font copy and paste
অনলাইন কাজ