YADDA ZAKAI UNLOCKING DIN WAYARKA BATARE DA KA RASA WANI ABU AKAN WAYARKA BA
Assalamu alaikum
barkanmu dasake saduwa awannan shafi.
sakamakon tambayoyi da wasu masu bibiyar shirye shiryenmu awanan shafi akan matsalar rasa abubuwan kanwaya musamman idan akasamu matsalar locking wato mutum ya manta Password ko pattern din dayasaka akan wayarsa.
akwa hanyo kamar haka:-
yin cloud backup wato mutun yayi register da online cloud storage wanda zaka dinga yin backup nakomai kamar bidiyo, adio, files, contacts, messages, da sauransu wanda koda ansami matsalar locking ko batan waya zaka sauke dukan abubuwan dake kan tsohuwar wayarka akan sabuwar, harma zama ka iya sauke su akan Computer ka.
idan kana bukatar online cloud storage shiga nan ko nan damakamantansu.
hanya tabiyu itace kamar haka alokacin dawayar ka tai locking kuma kamanta Password din sai ka samo memory card kamar 8gig kasaka idan babu akan wayar sai ka kashe wayar bayan ta mutu sai ka danne gurin kuna wayarka tare da volume up atare nawasu yan sakanni zaka ga wadan su bayanai kamar haka sun bayanna.
1.Reboot system now
2. Reboot to boot loader
3.Apply update from ADB
4. wipe data/factory reset
5. wife genre partition
6.Backup user date
7. restore user data
8. Root integrity check
9.Mount system
10. view recovery logs
11. power off
saika zabi no.6 tahanyar yin scrolling da lower volume .
saikai backup akan memorinka bayan kagama sai ka zabi no.5 wayar zatai factory reset wato komai zaigoge akanta idan tagama sai ka zabi n0.11
saika sake kunna wayarka kai lunching dinta baya tayi lunching saika sake kashe ta sai ka yi kamar yadda muka fada asama aman bazaka zabi n0.6 saika zabi n0.7 bayan tagama restore saika zabi n0.11 kana kunna wayarka zaka ga kmai yadawo.
dan bibiyar shirye shiryenmu a telegram shiga nan whatsapp shiga nan ko Facebook shiga nan
ko email dunyarwaya7@gmail.com
mungode.
Comments
Post a Comment
Thank you for your comment