VOICEMAIL (SAKON SAUTI)
Assalamu alaikum.🙏🙏🙏🙏🙏
Barakanmu da wannan lokaci🙏🙏🙏
yau InshaAllah zamuyi bayani akan voice mail (sakon sauti)🔦🔦🔦☎📟👇👇
Voicemail wata hanyace da zaka tura sakon sauti zuwa ga wanda kake nufin isar da sako.👇☎📟
Dalilan da suke sawa a tura sokon voicemail🚸
Wasu lokutan zaka iya kiran wayar wani abokin ka sai kaji ance dakai not reachable aman zaka iya tura masa voicemail, watakila kuma sakon da kake son isarwa yanada mahimmanci so sai kuma kana so ka isar da sakon akan lokaci.🙋
Idan wanda ka kirawo ya saita tsarin voicemail akan layinsa kuma kakirashi baka same shiba, kawai saika fadi sakon, idab kuna wayarsa zai ga sakon ka kuma zai saurara don sanin daliln wannan sako.👇
Amfanin voicemail 🚸👇
1.Yana temakawa wajen isarda sako akan lokaci.🙋☎🔦
2. Yana temakawa wajen gano mai laifi,🚸
3. Yana temakawa wajen saukin isar da sako .👇🚸
Da sauransu.📟
Abunda yakamata kasani akan voicemail.
Yanada kyau kasani cewar voicemail baya wuce minti 1 ☎
Yadda zaka saita voicemail.
Zamu fara da MTN.
MTN sun kirkiri wani APK mai suna instavoice zaka iya sauke App din a Play store Saika saita kacigaba da amfani dashi, wani abun shaawa da wannan App din koda wani yanemaka a waya bai samekaba zakagani a wannan app din.
Zamu ci gaba a wani lokacin InshaAllah .
Mungode.
Don bibiyar shiryeshiryen mu a whatspp shiga nan
Facebook shiga nan
Email. duniyarwaya7@gmail.com
Comments
Post a Comment
Thank you for your comment