BAYANI AKAN LAMBOBIN SIRI NA WAYAR ANDROID

Assalamu alaikum,

Yau InshaAllah zamuyi bayani akan wasu lambobi siri na wayar android wanda idan ka danna zaka samu bayanai masu faida dangane da wayarka ta android,

Waddannan  lambobi sune kamar haka:-

✅*#*#4636#*#* bayani akan batirin waya.

✅*#*#7780#*#* goge dukan abubbuwan dake kanwa

✅*2767*3855#  goge komai na kan waya tare da maida ita kamar yadda take a farko.

✅*#*#34971539#*#* bayani akan kyamara

✅*#*#7594#*#* Changing the power button behavior-chanza tsarin kunawa da kashe waya

✅*#*#273283*255*663282*#*#* don saurin samun kofin abubuwan dake kan waya akan memori kad

✅*#*#197328640#*#* gwada karfin netwok

✅*#*#232339#*#* OR *#*#526#*#*
Gwada waifi

✅*#*#232338#*#* nuna adreshin waifi

✅*#*#1472365#*#* nuna saitin guri ko gari

✅*#*#1575#*#* satin wani guri ko gari

✅*#*#0283#*#* dawo da farkawar wata daidai

✅*#*#0*#*#* saita kalolin waya

✅*#*#0673#*#* OR *#*#0289#*#*
Saita sauti

✅*#*#0842#*#* saita babureshin da fitilar baya

✅*#*#2663#*#* nuna saitin dangwalen sikirin

✅*#*#2664#*#* saita dangwalen sikirin

✅*#*#0588#*#* saita saurin senso

✅*#*#3264#*#* nuna kwakwalwar waya

✅*#*#232331#*#* gwada bulutut

✅*#*#7262626#*#* gwajin sarari

✅*#*#232337#*# nuna adreshin bulutu

✅*#*#8255#*#* gwada sauti akan gwagul

✅*#*#4986*2650468#*#* bayanin akan samfrin waya

✅*#*#1234#*#* bayani akan abubuwan kan waya

✅*#*#1111#*#* bayani akan irin kirar abubuwan kan waya

✅*#*#2222#*#* bayani akan kirar waya

✅*#*#44336#*#* bayani akan sifar waya

✅*#06# bayyana  IMEI

✅*#*#8351#*#* don tabbatar da bawa waya umarni da sauti

✅*#*#8350#*#* saita sautin umarni

✅##778 (+call)  saita mashiga

Waddannan lamboi ba akan kowace android  suke aiki ba aman sunayi akan mafi yawancin su,  yadanganta da irin OS dayake kan wayar, don haka koda ka gwada kaga basuyi ba to daga Os Din wayarkane.


Don samun waddannan lambobi a PDF tura sako zuwa duniyarwaya7@gmail.com

Wassalam.
Zaku iya bibiyar shiryeshiryen mu a whatspp a nan

Mungode.


Comments

Post a Comment

Thank you for your comment

Popular posts from this blog

YADDA ZAKA SAI KATI KO TURA KUDI DAGA BANK ACCOUNT DINKA

YADDA ZAKAYI TARaNSFAR DATA DAGA LAYINKA ZUWA WANI LAYI

YADDA ZAKA DAWO DA FACEBOOK ACCOUNT DINKA DA AKA KWACE