YADDA ZAKA SAMU DATA KO BONUS NA KIRA AKAN FARASHI MAI SAUKI A LAYIN MTN
Assalamu alaikum,
barkanmu dasake saduwa a wannan shafi yau InshaAllah zamuyu bayani akan yadda zaka samu data mai sauki a layinka, Ko samun bonus mai yawa akan farashi mai sauki .
zamufara da MTN.
A kokarin su naganin sun saukakawa kwastomomin su MTN sun fito dawani tsari wanda suke kira "my offer", a wannan tsarin zaka samu data mai sauki ko kuma bonus na kira mai yawa akan farashi mai sauki,
Zaka iya samun 1.5 gig a kan kudu nera 300 wada zaka iya amfani da ita tsawon sati 2.
Zakuma ka iya samun 6gig akan 2000 tsawon wata 1
Ko kuma 10gig akan 3500
Hakazalika zaka iya samu bonus na kira mai yawa wato idan kasaka dari 200 zasu baka 1000 idan kasaka 400 zasu baka 2000, da sauransu
Yadda zaka shiga wannan tsarin ka danna *121# zakaga su nuna maka zabi kamar haka.
Saika zabi wanda kake so idan kazabi 2 wato tsarin data zasu sake baka zabi kamar haka
Kawai zasu baka datar daka ke so .
Idan kuma bonus din kira ne sai ka zabi 1 a hoto na farko zasu baka zabi kamar haka
Idan kazabi 1 zasu baka 2000 idan kazabi 2 zasu baka 1000.
GARGADI
Katabbata ka saka kudi akan layinka kafin ka shiga tsarin.
Mungode.
Don bibiyar shirye-shiryenmu a whatsapp shiga nan
Ko facebook shiga nan
Don turawa da tqmbayoyi ko shawarwari tura sako zuwa duniyarwaya7@gmail.com
Wassalam.
Comments
Post a Comment
Thank you for your comment