YADDA ZAKA SAMU 20 GIG AKAN KUDI 3500
Assalamu alaikum
Barkanmu dasake saduwa a wannan dandali.🙏🔦
Yau zamu bayani akan yadda za ku sami data 20gig akan kudi Naira 3500.👇
MTN sun fito dawani tsari da suke kira my offer wanda yabawa kwastoma damar samun 20gig a akan kudin Naira 3500👇
Ita dai wannan data tana kaiwa har tsawon wata 1👇
Haka zalika zaka iya samun 2gig akan kudi Naira 500 wada zakayi amfani da ita tsawon sati 1 kacal.👇
Wannan tsari yafi dacewa ga masu Downloading file mai nauyi, ko finafinai 👇
Masu yawan kira a waya zasu iya amfani da wannan tsari don samun linki 5 na katin da sukasaka. 🙋
Missali idan kasaka 1000 zasu baka 5000.👇
Gargadi 🚯
Wannan tsari ba a kowane layi yakeyiba aman yanayi a mafiyawan layikan MTN.😀
YADDA ZAKA SHIGA TSARIN
danna *121# akan wayar ka zaka ga sununamaka kamar haka 👇
Idan na kira kake so zaka ga sun nunamaka kamar haka 👇
Wassalam
Fatan alkairi ga masu bibiyar shafin mu🙏
Mungode 🙌
Zaku iya bibiyar shirye shiryen mu a whatsapp
ko
Ko
duniyarwaya7@gmail.com
Mungode.
Comments
Post a Comment
Thank you for your comment