ZA ABUDE DAUKAR AKIN POLICE A WANNAN SATIN
Ajiyane rundinar yansanda ta kasa wato "Nigeria Police" ta sanar da aniyarta na daukan sabin ma aikata a hukumar, hukumar ta bada sanarwar ne a shafinta na facebook a jiya inda ta wallafa cewar za'a bude website din ranar 14/07/2020.
Ga yadda tsarin daukar aikin zai kasance a wannan hoton na kasa.
Mungode.
Comments
Post a Comment
Thank you for your comment