DAMA GA MASHU SHA'AWAR SHIGA AIKIN SOJAN KASA
Ranar litinin mezuwa wato 14/9/2020 za'a bude daukar aikin sojan kasa. Hukumar Sojojin Nigeria ce ta wàllafa sanarwa a shafinta na facebok. https://www.facebook.com/354312648014400/posts/2995420023903636/
Gamasu shaawar shiga aiki soja zasu iya ziyartar wannan website don yin registar .
Comments
Post a Comment
Thank you for your comment