TALLAFIN KARATU KYAUTA
Assalamu Alaikum.
Yau insha Allah zamuyi bayani akan yadda zaka samu damar yin karatu a kasar waje kyauta.
A kokarin da Gwamnatin tarayya takeyi na ganin ta inganta harka ilimi a Nigeria, Gwamnatin tarayya tabawa ministan ilimi umarnin tallafawa matasa masu sha'awar yin karatu a kasashen waje, wato a karkashin tsarin scholarship.
Kowanne dankasa nada dama ya nemi wannan tallafi wanda yahada daliban dasuka kammala karatun sikandire kuma suka samu sakamako mai kyau tare da samun credit 5.
Haka zalika wadanda suka gama degree, ma zasu iya neman wannan tallafi don karo karatu a kasashen waje.
Ga masu bukata zaku iya ziyartar shafin ma aikatar ilimi ta kasa don yin regista 👇
Wassalam.
Zaku iya suscribing din shafin mu
Telegram.
Facebook
Bayani akan yadda aka tsare layin wayarka
Comments
Post a Comment
Thank you for your comment