YADDA ZAKA SAMU C.A.C KYAUTA

Assalamu Alaikum.
Barkanmu da sake saduwa a wannan shafi mai albarka.
Yau inshaAllah zamuyi bayani akan yadda zaka samu certificate na Coperate affairs C.A.C . Kyauta
Akokarin da Gwamnatin Tarayya takeyi na tallafawa masu Manya da kananan masana'antu a fadin kasar nan don ganin sun dogara da kansu,  Gwamnatin Taraya ta bawa hukumar cooperate affaires commission umarnin yiwa masu Manya da kananan masa na'antu (250,000) registar C.A.C kyauta a fadin kasar nan. 

YADDA ZAKA SAMU REGISTA
Idan kanada masana'anta kuma baka da C.A.C certificate (wato shedar mallakar masana'anta) sai ka garzayya ofishin Cooperate Affairs Commission, don yin Regista kyauta don samun damar amfana da tallafin da Gwamnatin Tarayya take bawa masu kananan masana'antu.


Don Allah jama'a a daure a mallaki wannan certificate din don amfanin kanmu.

Mungode.
Wassalam.
Zaku iya suscribing din shafin mu.
A
Telegtam
ko

Comments

  1. Mungode sosai Amma muna bukatan link saboda muyi register

    ReplyDelete

Post a Comment

Thank you for your comment

Popular posts from this blog

YADDA ZAKA SAI KATI KO TURA KUDI DAGA BANK ACCOUNT DINKA

YADDA ZAKAYI TARaNSFAR DATA DAGA LAYINKA ZUWA WANI LAYI

YADDA ZAKA DAWO DA FACEBOOK ACCOUNT DINKA DA AKA KWACE