KARATU A SAUKAKE


Assalamu alaikum.
Yau InshaAllah zamuyi bayani akan yadda zakayi karatu kyauta online.
Al-Madrasatu An-Nabawiyyah RC 2763063 Makarantace dake koyar da ilimin addinin musulunci da kuma ilimin koyan harshen larabci.

Hukumar makarantar ta bude online class inda dalibai zasu ringa daukar darasi online, kana gidanka zaka koyi karatu cikin sauki, wani bawan Allah maisuna  Abu Mardiy Kewdirôrun At-thaqoofiy shi ya dauki nauyin karatun, duk dalibin dayai registar basai yabiya kudiba,  aman idan kana bukatar yin dukan kwasakwasan zaka biya kudin da basu wuce naira 4200 akan kowane kwas,  kuma idan ka kammala za abaka certificate, sannan kuma idan kana bukatar zuwa kasar saudi Arabia don karo karatu, zaka iya amfani da wannan certificate din da aka baka kuma zasu baka admission da wannan certificate a kasa mai tsarki.

hakazalika tsarin koyarwar ma iri dayane da na Jamion Kasar saudi Arabia.

YADDA AKE DAUKAR DARUSSA 

👉  akwai Audio 

👉akwai  Pdf 

👉 akwai Text 

👉 koyarda kalmomin larabci 

Don yin Register shiga nan


Yan uwa don Allah  a daure a yi Register.

wassalam.

Follow us on
Telegram 

Facebook 



Comments

Post a Comment

Thank you for your comment

Popular posts from this blog

YADDA ZAKA SAI KATI KO TURA KUDI DAGA BANK ACCOUNT DINKA

YADDA ZAKAYI TARaNSFAR DATA DAGA LAYINKA ZUWA WANI LAYI

YADDA ZAKA DAWO DA FACEBOOK ACCOUNT DINKA DA AKA KWACE