NITDA ACADEMY ZASU BAWA MATASA MILLION UKU ILIMIN NAURAR ZAMANI DA FASSAHAR ZAMANI KYAUTA
Assalamu alkaimu.
Barkan mu da sake saduwa a wannan dandali .
Hukumar Dake Bada horo akan Ilimin Fasahar zamani ta Nigeria wato NITDA zasu bawa matasa miliyan uku horon akan Ilimin Fasahar zamani, daga Yan shekara 18-50 .
Ayanzu haka an Bude shafin yin register don fara Bada wannan horon.
Abubuwan da ake bukata .
1. Kasance Dan shekara 18-50
2. Email
3. Lambar waya.
4. NIN/BVN
5.Computer/ Android
Za a Bada horon akan waddannan fannoni kamar yadda suke a wannan hoton Na kasa 👇
Bayan kamla karatu zaa bada certificate.
Don yin register shiga nan
Don Allah Yan uwa a daure ayi register.
Allah yasa mudace
Comments
Post a Comment
Thank you for your comment