KARIN BAYANI AKAN TALLAFIN SURVIVAL FUND.
Assalamu alaikum
Barkan mu dasake saduwa a wannan shafi mai albarka. π
Kamar yadda mukayi alkawari zamuyi bayani akan hanyoyin da za'a bi wajen mallakar CAC, TIN, da SMEDAN N0. waddanda ake bukata don yiwa masana anta Register don amfana da tallafin da zaa bawa masu kanan masa na antu a fadin kasar nan. Kamar yadda gwamnatin taraya tayi alkawari. Wanda ake kira da survival funds.
ABUBUWAN DA AKE BUKATA
1. cooperate affairs commission
(CAC). idan baka da CAC sai ka garzaya office din cooperate affairs don yin Register, don karin bayani shiga nan π
2.Small and mediu enterprises development Agency of Nigeria (SMEDAN N0. ), smedan ba sai kaje office dinsuba zaka iya yin Register online aman dole sai kana da email, namabar waya, da sunan masana anta. Don yin Register shiga nan π
3.Taxt Identification Number (TIN N0). Zaka iya zuwa office din su ko kuma ka gwada online idan kayi sa'a zasu yimaka. Don yin Register shiga nan π
Waddannan sune abubuwan da ake bukata, kasancewar mu hausawa muna wasa da irin waddannan damammakin hakan yasa mukaga ya dace mu yi bayani dalla-dalla don amfanin kan mu, irin waddannan damammakin mutanen kudu sun amfana sosai, yana da kyau muma mu daure mu mallaki dukkan abubuwan da ake bukata ko Allah zai sa muma mu amfana tunda muma muna da hakki.
Bayan ka mallaki dukkan abubuwan damuka zayyana asama kawai sai ka shiga nan don yin registerππππ
Bayan kashiga saika danna sing up don cika form din.
Bayani akan survival fund.ππππ
Wassalam.πππ
Don neman karin bayani zaku iya suscribing shafin mu, ko kutura da email zuwa duniyarwaya7@gmail.com
Ko
Telegram
Ko
Facebook
Ko
Whatsapp
Kadan daga cikin darussan mu π
1.Yadda zaka duba katin dan kasarkaππππππππππ
2.Yadda zaka tasre layin wayarkaπ
3.Yadda zakai porting din layinka π
Ina Kuma Wanda akace masu oaramin sana'o in zasu amfana shikuma ya Zan cika shi me?
ReplyDelete